Don Samun mu
Kuna so yin magana da wani a game da Isa Almasihu? Za mu so mu ji daga gare ku.
Don ganawa
Za mu so mu bayyana muku Begen da muka samu a bin Isa Almasihu. Idan kuna son cikakkun bayyani ko kuma sha’awar haduwa da wani; don Allah a neme mu.
...Yesu ya amsa ya ce, "Yadda ka faɗa, ni sarki ne. Domin kaha musamman aka haife ni, don haka kuma musamman na shigo duniya, domin in shaidi gaskiya. Kowane mai ƙaunar gaskiya kuwa yakan saurari muryata." Bilatus ya ce masa, "Wane abu ne, wai shi gaskiya?"
- Yahaya 18:37-38